iqna

IQNA

leken asiri
IQNA - A karon farko Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun shirya hare-haren makami mai linzami guda biyu a lokaci guda kan mayakan ISIS da Sahayoniyawan a Iraki da Siriya, wanda ke tare da martani da dama daga hukumomin Amurka.
Lambar Labari: 3490484    Ranar Watsawa : 2024/01/16

Tehran (IQNA) Jami'an Aljeriya sun gargadi 'yan kasarsu game da yiyuwar yin kutse cikin wayoyinsu tare da kwasar bayanai na sirri, ta hanyar manhajar Isra’ila, biyo bayan dagewar da kasar ta yi na kin yin sulhu da gwamnatin Isra’ila.
Lambar Labari: 3486864    Ranar Watsawa : 2022/01/25

Tehran (IQNA) Isra’ila ta fara nuna damuwa game da bangado leken asiri n da ake zargin kamfanin NSO na kasar da hannu a ciki.
Lambar Labari: 3486129    Ranar Watsawa : 2021/07/22

Tehran (IQNA) Sayyid Abdulmalik Alhuthy jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, a cikin shekaru 6 Saudiyya ta rusa masallatai 1400 a Yemen.
Lambar Labari: 3485764    Ranar Watsawa : 2021/03/26

Tehran (IQNA) Iyalan fitaccen dan gwagwarmayar kare hakkokin bakaken fata a kasar Amurka Malcolm X sun bukaci da a sake dawo da batun bincike kan musabbabin mutuwarsa.
Lambar Labari: 3485680    Ranar Watsawa : 2021/02/22

Bangaren kasa da kasa, an ji karar harbe-harbea  cikin wasu barikokin soji da ke bababn birnin kasar.
Lambar Labari: 3484416    Ranar Watsawa : 2020/01/14